A ranar Jummu'ar nan 18 ga watan Maris 2022 daidai da ranar 15 ga watan Sha'aban 1443 Jagora Sheikh Zakzaky ya karbi ziyarar wasu daga cikin wakilan bangarorin Harkar Musulunci a gidan sa dake Abuja. Sheikh Zakzaky ya gabatar da jawabi akan munasabar Nisfu Sha'aban ga kammalallem jawabin nasa.