Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H) ya ziyarci Haramomin Imam Aliyu Alhadi (S) da Imam Hassan Askari (S) dake Samarra da kuma Kazimain, wanda ya haɗa haramin Imam Musa Kazim da Imam Muhammad Jawad (S) a birnin Bagadaza na ƙasar Iraki.
@Szakzakyoffice