Gajeren Jawabin Jagora Sayyid Zakzaky [H] bayan gabatar da wake da daya daga cikin babban mawaka Sayyid uziri na Fadima, a lokacin ziyarar wakilan masu shirin ziyarar tattakin Imam Hussain [AS] a bana 1446, ga Jagora Sayyid Zakzaky [H] a gidan sa a Abuja...